iqna

IQNA

Soke Dokar Hana Saka Lullbi
Tehran (IQNA) kotun kare kundin tsarin mulki a kasar Austria ta bayyana dokar hana ‘yan makaranta saka hijabi ko lullubi a makarantu da cewa ta saba wa doka.
Lambar Labari: 3485454    Ranar Watsawa : 2020/12/12